Posts

Showing posts from March, 2026

LIMAN DANBAWA FOUNDATION TA BAYAR DA TALLAFIN KAYAN ABINCI DA KUDI GA MARAYU 120 A GARIN TSAFE

Image
Daga Gambo Abubakar Kaduna  Gidauniyar tunawa da Liman Mohammad Danbawa dake garin Tsafe ta kaddamar da tallafin Kayan abinci da taimakon kudi ga Marayu har Dari da Ashirin (120), don saukakawa a lokacin Azumi.  Tallafin wanda ya kunshi kwalin Taliya da kudi Naira Dubu Biyar ga kowanne maraya, wanda ya gudana a harabar gidan Tsohon limamin da ke garin Tsafe.  A na sa jawabi wajen kaddamar da tallafin, Tsohon kwamishinan lafiya, Alhaji Aliyu Abubakar Mc, Dan masanin Tsafe, ya bayar da tallafin buhun shinkafa da kudi Naira Dubu Hansin ga Malaman Makarantun Allo guda hudu da ke garin Tsafe.  Makarantu sun hada makarantar Malam Tsalha, Makarantar Malam Haruna, Makarantar Malam Bala mahaddaci da kuma Makarantar Malam Na Baure. .  Tsohon shugababn karamar hukumar Tsafe ya kara da cewa, wannan gidauniya ta tallafawa masallacin Sheikh Abubakar Mahmoud Gumi da sabbin kayan sauti, na kimanin kudi Naira Dubu dari bakwai da Ashirin,(70020,000), kasamcewar shine ...

APC In Tsafe Reaffirmed Loyalty, Stewardship To Abdul'Azeez Yari Leadership.Pledges Support To Newly LGAs Escos

Image
By Gambo Abubakar Kaduna  The All Progressive Congress APC In Tsafe local government areas of Zamfara state have reaffirmed their loyalty and stewardship to the APC state mentor, former Zamfara state governor, Senator Abdul'azeez Yari Abubakar Marafan Sokoto for his commitment, dedication and resilience support to party. The reaffirmation was made during the party stakeholders rallied converned by the former Commissioner of health, Honourable Aliyu Abubakar Mc, for the distribution of over One thousand  Ramadan package  to party supporter's, recently held at his residence in Tsafe local government of Zamfara state.  The gathering have however distanced themselves for anty party acts, pledged to support the newly inaugurated Tsafe local government party's Esco, for the development and the party, successful election, despite the camp sidelined during the nomination of the officials.  The APC supporter's however, have appealed to Senator Abdul'azeez Yar...